Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2019

Gammamen Bayani AKan Layyah

◉ LAYYA [YANKA] ◉ Bismillahir Rahmanir Rahim: . Lallai bayani dangane da Layya tana da fad'i sosai amma zamu taqaita a taqaice. . ◉ LAYYA: ita ce dabbar da ake yankewa domin neman yardar ALLAH daga cikin nau'o'in tumaki da Awaki da Shanu da Raquma wad'anda suka cika shekarun yin layya, kuma sun ku6uta daga kowane aibi. .  →An shard'anta yanke dabbar layya a ranar 10 ga watan Zu-lhijjah da yini biyu masu bi mashi, bayan dawowa daga sallar idi, bayan kuma Liman ya yanke. [Fawakihud-dawaniy 1/440] . → Sheikh Abubakar Jaza'iriy ya fad'a acikin littafinsa mai suna [Minhajul Muslim] Yace: LAYYA wata dabba ce wadda ake yankewa ranar idi domin neman yardar ALLAH, ana yin ta ne don raya sunnar Annabi Ibrahim (AS) domin ALLAH Yayi wahayi zuwa gare shi da ya yanke d'anshi Isma'eel (AS), sannan kuma ya fanshe shi da Rago, ya Yanke shi a madadinsa. Kamar Yadda yazo acikin Alqur'ani ALLAH (SWT) Yace: . ï»­َﻓَﺪَﻳْﻨَﺎﻩُ ﺑِﺬِﺑْﺢٍ ﻋَﻈِﻴﻢٍ .  Ma'ana: "Kuma m...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

SAHIHIN MAGANIN GYARAN HAKORI

Abubuwan Dake Karawa Hakora Haske Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum. Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa tafannin kula da hakoransa saikaga gabadaya kwalliyar ta lalace, dankuwa yagaxa tafannin bawa hakoransa kulawar data dace. Danhaka wannan wata hanyace daxata dawowa mutum kima, martaba hadida darajar hakoranki/ka koda kuwa hakoran sunyi irin baki ko tsatsa tacikine haka kuma yakan yaki kwayoyin cutar dakan haifarwa mutum warin baki.  1-STRAWBERRIES:Kinemi ganyen itacen strawberry kiyankashi kanana- kanana kidinga cuda hakoran dashi, yana sanya hakora haske sosai haka kuma yana kore dattin dake makalewa ajikin hakora, hakanan yana sanya baki fitar da iska me dadin kamshi.  2-LEMON ZAKI(Orange): Kisamu lemon xaki mekyau meruwa kiyanka kimatse ruwan sannan ki guntsi ruwan abakinki sannan kisanya brush kidinga diddirxawa lungu da sako sannan kixubar kiwanke da...

YADDA ZAKA TSOKANO SOYAYAR MACE

  1} Zuwa ga zaÉ“in zuciyata, ina fatan ka sha ruwa lafiya? Ina fatan izuwa yanzu nutsuwa ta game jikinka, ishiruwa ta gushe daga makoshinka? Ina kuma fatan lada ya tabbata a gare ka. Fatan ka sha ruwa lafiya? Ka Huta Lafiya. 2} A dukkan lokacin da na ga daren Lailatilkadari, zan kasance mai rokon Ubangiji Ya mallaka min kai a matsayin mijina uban ‘ya’yana, ina fatan kai ma zaka kasance mai tsawaita tsayuwa cikin kowane dare domin ganin cikar burinmu? Ina Son Ka. 3} A lokuta da wurare daban-daban ina ganin ka kana yi min gizo, ina ganin ka a lokacin da idanuwana ke a rufe ko a buÉ—e. Ba na iya yin komai ba tare da tinaninka ba. Fatan Ka Sha-ruwa Lafiya. 4} Jin muryarka na sakwan guda, na jefa ni cikin kogin tinaninka, na tsawan lokacin da idanuwana ke kasancewa a buÉ—e. Barka Da Shan-ruwa. 5} Irin kulawar da kake nuna min a kullum na saka ni tinanin irin yadda rayuwarmu za ta kasance a nan gaba. Zanbzamo tamkar sarauniya a gidanka, kai kuma zaka zamo sarkin da babu wani mai irin mas...

TSARABA GA MARASA HAIHUWA

Assalamu alaikum jama'a barkanmu da yau,wannan rubutu da zaku karanta gabadayansa zaiyi magana ne akan rashin haihuwa,kama daga abubuwan dake haddasa matsalar zuwa hanyoyin da zaa magancesu,mu fara da abubuwan dake haddasa matsalar:: 1. Wajibine asani ita haihuwa lamarine daga ubangiji shike bayarwa ga wanda yaso. 2. Fitar farin ruwa ga mace ko namiji ta sanadiyar ciwon sanyi, shima kan hana samuwar ciki. 3.Haka ma karin mahaifa wato fibroids shima na hana samuwar ciki. 4. Masana aharkar iyali na bayyana cewa sai maniyyin namiji yakai tsawon kwana 3 wato kimin 72 hours kana yazama zai iya samar da ciki. Shiyasa ko gwajin zaA yiwa mutum na test akan kwayoyin halittar sai maniyyin da yayi 3days kana su iya ganewa. Donhka sai akiyaye da kuma tabbatar da ansamu kwanakin nan kana asadu musamman agab da mace zatayi al'ada da sati ko kwanaki 4 zuwa 5. 5. Yana da kyau mace ta daina saurin tashi bayan gama jima'I domin maniyyin yasamu damar gangarawa cikin jikinta musamman cikin mah...

YADDA ZAKA DADE AKAN MACE KANA JIMA"I (3Hours)

YIN JIMAI AKAI AKAI Wato yawan yin jimai tsakanin maaurata na samar da wani yanayi na juriya da dadewa kafin su kawo (fitar mani). yawan yin jimai kamar yawan zuwa gidan motsa jiki ne, gwargwadon motsa jininka shine gwargwadon jure wahalar sa da zaka samu. Kuma wannan zai taimaka idan daya daga cikinku baya azalo (masturbation) domin yawan yin azalo na kara maka tsahon lokaci kafin ka kawo. shiyasa ma yake da kyau ku shawarci juna ya zama ana samar da azalo koda sau daya a sati. DAUKAR LOKACI MAI TSAHO WAJEN WASANNI Abinda mafi yawancin mutane suka dauka shine, aiwatar da wasanni kafin saduwa baya da wani tasiri. Sabanin hakan kuwa, yin wasanni kafin saduwa yana bada gudunmawa wajen samarda yanayi na annushuwa tsakanin maaurata, sannan yakan kara ma lokacin kasancewa taren tsaho. misali, idan kana daukara mintuna 3 ko 4 kayi komai ka gama tare da matarka ba tare da wasanni ba, idan aka aiwatar da wasanni zaa iya samar da mintuna 8 harma zuwa 10. FITAR DA SABBIN HIKIMOMIN SADUWA Idan ka...

Wata Ta Chacchaki Mijinta Sau Biyu A Jihar Kaduna

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!! Matar Dan Jarida Ta Burma Wa Mijinta Wuka A Kaduna! Daga Mukhar Othman Sanannen dan jarida ma'aikacin gidan Rediyon Najeriya na Kaduna Malam Yahaya Maiyaki ya tsallake rijiya da baya, biyo bayan burma mishi wuka da matar shi ta yi a gidan sa da ke Kaduna. Maiyaki wanda a halin yanzu yake kwance Asibiti likitoci na kokarin ceto rayuwar shi, an ce wata 'yar hatsaniya ce ta shiga tsakanin shi da matar tashi a daren jiya, inda ba tare da bata lokaci ba matar ta fusata ta fada cikin daki ta dauko wata zundumemiyar wuka ta burma mishi a ciki, nan take ya fadi a sume. Ihun da ya yi shi ya ankarar da makwabta halin da ake ciki, nan take aka shigo domin ganin me ke faruwa, yayin da aka samu matar na yunkurin sake burma mishi wukar a karo na biyu, take anan jama'a suka kwace wukar a hannun ta sannan aka yi gaggawar kai shi asibiti. Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar cafke matar kafin ta gudu, inda ake cigaba da binciken lamarin.

YADDA ZA'A SAMU SAUKIN HAIHUWA DA KANUNFARI DA KUMA MATSI BAYAN HAIHUWA

In zaki jiÆ™a kanunfari at least ki bari yayi kwanaki 2-3 kafin ki sha. Kuma ki zuba shine yanda in ya jiÆ™a ruwan zai koma brown. Babban goran faro ki sa masa cokali uku na kanunfari. 1. Kanunfari Yana taimakawa wurin rage ciwon mara ga mai ciki da kawo haihuwa da wuri. Wata Æ´ar’uwa bayan waccen rubutun ta faÉ—i cewa: “Kanunfari yana hana me ciki ciwon mara kuma yana taimakawa wajen haihuwa da sauri. Ga wani haÉ—in da nake amfani da shi “Ki samu dabino, ki ciccire Æ™wollon ki sa shi a rana idan ya bushe ki daka tare da kanumfari ki rinÆ™a sha da madara.” Tace “Na yi amfani da shi kuma ya mun sosai wallahi.” Wata itama tace: “Nima na gwada especially idan kika hada kanumfari da minannas, ki samu empty roban swan ki jiÆ™a da ruwan sanyi ki bar shi ya kwana, sai ki rinÆ™a sha da peak milk (madarar ruwa). Ki yi ta refilling (sake cikawa) har Æ™amshin da color brown ya tsane sai ki zubar ki jiÆ™a wani.” “Tace har tsayin labour (naÆ™udan) ta ya ragu, nan da nan sai ta ga ta haihu sanadiyyar amfani da ...

LAKANIN DA HADIN KARIN GIRMAN NONO DA KUMA DANKO DA MATSE GABA GA MATA

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..   Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:====== A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin kudin ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa: Kankana Ayaba Gwanda Goba Lemo Tumatir Rake Aya Kwakwa Dafaf...

SABON LAKANIN LAUSHIN JIKI DA LALLE GA YA MACE

Menene Amfanin Lallai? In nace lalle wasu zasu dauka zanen henna ake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi ake magana akai. 1)-Na farko dai lalle Kariya ce daga sihiri, Kariya ce daga aljanu sannan kuma Kariya ce daga cututtuka da dama. 2)-Yin lalle a kafa na zuqe cutar dake kafa sannan yana maintaining dumin mace, bi ma ana yana inganta ni’imar mace ba tare da ya gushe ba. 3)- Ga duk mace mai infection, ta tafasa lalle in ya dan huce sai ta yi sit bath dashi na sati biyu in Allah ya yarda zata warke 4)- Ana iya sha ruwan lalle cokali 1 don wankin dattin ciki amma banda masu ciki. 5)- Don gyaran Fata; lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne wanda ba bilicin yake yi ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata, 6)- A bangaren gyaran fuska, yana sa fuska tai kyalli, laushi, da haske in an kwaba da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan.ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum 3...

ILLAR SAKA YAWU A FARJIN MACE YAYIN JIMA'I

Bayanin da zai biyo bayan taken wannan rubutun yana da nauyi, don haka ayi hakuri da kalmomin da za'a ji, muhimmancin dake tattara da bayyana bayanin a fili yafi boye bayanin saboda amfanar al'umma gaba daya Sannan yana daga cikin manufar shafin Datti Assalafiy shine wayar da kan al'umma game da abinda zai amfane su a rayuwa da zamantakewa, da fallasa asirin abubuwan da zasu cutar da al'umma gwargwadon abinda zamu iya Na karanta wata doguwar takadda wanda wani kwararren Likitan mata ya wallafa yake bada shawara domin ma'aurata su kiyaye akan abinda yake matukar cutar da lafiyar su a rayuwar aure ba tare da sun sani ba Likitan ya bayyana cewa duk ma'auratan da suke yin amfani da yawun bakin su (saliva) a gurin jima'i to su yi gaggawar denawa, saboda yawu yana kunshe da wasu sinadarai masu karfi da suke taimakawa wajen narka abincin da ake ci, wanda idan suka shiga cikin farjin mace suna iya haddasa mata mummunan infection mai matukar wahalar magani, likitan y...

Ababai dake kawo rashin jin Dadin Aure

Yar uwa idan kinason kiji dadin aure ki dena kallon rayuwar gidan wasu, kece zaki sauko kasa daidai da karfin mijinki ku gina rayuwa bisa gaskya da amana. Babban makamin ribace mu shine ki kokarin sanin bukatun mu wato (NEEDS) Inkika san wannan kika cire kasala kika kula dasu, koma kurum ki kwanta kin mallake mugun kingama komi girman kansa Karkice komi sai kinjira yai magana, kema rika fadamasa cewa wane ina kaunarka, hasali ma kike fadamasa wannan kalmar fiye da yadda shi yake fadamiki. Ina sonka tare da kaunarka fiye da komi koda hakan zai zamo karshen numfashina, duk sanda na bude ido na ganmu tare nakanji na kara samun nutsuwa, ko bani lfy naji ka dafa ni kaimun murmushi tun kafin kai mun addu'a na kanji sauki ya fara samuwa. Damuwarka - damuwata ce my King, dade sauran kalamai komi talaucin mijinki kuwa, kike farautar maganganu, sannan ki lura da tsafta saboda namiji ko baida cikakkiyar tsafta yakanso mace mai tsafta. SAI SAURAN TRICKS DIN DON INGANTA ZAMANTAKEWAR ➡Kina son m...

Maganin Infection Ga Mata

Mene ne infection ya zaki yi ki gane kina dauke da cutar infection Infection wani ciwo ne dayake da alaka ta kusa da al'janu wan nan tasa amafi yawan lokaci wasu suke shan wahala wajan samun maganinsa saboda rashin fahimtar yaya ciwan yake bare ma sugane yanda maganin yake Yaya ake daukar wan nan ciwo Hanyoyin samun wan nan ciwan guda ukku 1 _KAZANTA_ idan yazama mace kazama ce tanada rashin kula da kanta zata iya haduwa da wanan ciwo cikin sauki misali Tana yawo babu takalmi wannan kuskure sosai Idan tayi baya gari tana fara wanke duburarta kafin farjinta Tana dadewa akan shadda Tana zama da wando daya (((pant))) ayini ko biyu Wan nan hanyoyi ne na samun infection 2 _MAJINA_ aduk lokacin dayaza fatar can cikin farjiki tanada gautsi to zaki iya haduwa da infection ayayin jima'i domin ruwan maniyyi daya shiga na mijin ki wanda be shiga ba cikin haefar be kuma fito waje ba ya zube ba to zae zama ya ribe acikin jikin ki shiyasa kullum nake kara tinatarwa musamman samari da yan_mat...

Gudumuwwa da Aske gashin Gaba Keyi A wajen Jima'i

Alal hakik musulunci addini ne maifadi da kuma dadi duk wani abu naruwar musulmai yatsara musu rayuwa hatta wajan biya junansu bukata musulunci baibar musulumi kara zubeba haka awajan tsaftar jiki da tufafi, Tabbas hadisi ya inganta a bukhari da muslim daka abu huraira Allah yakara yarda agareshi, Manzan Allah sallahu Alaihi wasallam yace: abubuwa biyar suna cikin fidra abunda Allah yadabi,antar da mutane akai, -Kaciya, -Aske gashin gaba, -Cire gashin baki, -yanke farce, -aske gashin hammata, wadannan abubuwa suna cikin abubuwan da Allah yadabi,antar da mutane akansau, kuma suna cikin sunnoniasu karfi yakamata ga kowanne musulmi da musulma yakula dasu sosai, kaciya sunnah akan mata da maza, malami dayawa suntafi akan wajibine, musamman akan maza , wannan sananne awajan mazhabr imamu Ahmad Allah yajikansa darahma, cewa kaciya wajibice, wasu kuma sukace sunnah ce maikarfi akan duka maza da mata, Kuma bai kamata mutum yabar wadannan ababe suhaura kwana arba,in batare da ya aske suba, gash...

Abbabai da maza suke so ayi musu a gurin mace

*KISS:* kiss fa da Dadi da shagali da morewa a cikin yin sa Amma matan hausawa kun cireshi a cikin soyayyarku da mazajenku. *TAUSA:* tausa wata muhimmiyar abu ce wadda maza suke bukatarta Amma kuma matan zamani sunyi watsi da ita. *ROMANCE:* sai kawai ayi ta jimai ba romance,ba rungumemeniya ba shafe shafe ba tsotse tsotse ba tande tande ba wasannin da zasu kara shakuwa a tsakanin ma,aurata sai dai mace ta daga kafa kawai a kamar jaka babu wani shafe share Romance yana da karfi a cikin zamantakewar aure,Wanda da yawa yanzu rashin yunwa shi yafi haddasa fitina da tsana a tsakanin ma,aurata,don zaki samu Matar da ba,awa romance bata san dadin jimai ba,Sannan bata inzali haka kuma bata gamsuwa da mujinta Ko da Yaushe zata dinga yawan bacin rai,Sannan kuma bata nan nan da mujinta Yau matashiya mukewa kanmu domin Mu tuna yan abubuwan da Muka manta dafatan kowacce member zata fito da abin da zasu karu dashi Sbd karuwarmu gaba daya Wasu matan na jin kunyar Su baje be a gado a tumurmusa Su,yay...

SAHIHIN MAGANIN KARFIN MAZA DOMIN GAMSAR DA MATA HUDU A LOKACI DAYA

Shi maganin Qarin kuzarin Namiji, ya bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Misali maganin da wani yasha yaji dadinsa, ba lallai ne kai idan kasha yayi maka aiki ba. Amma dai ga wasu abubuwan da mun ta'ba yin bayaninsu anan Zauren Fiqhu kuma mutane da dama sunce sunyi amfani dasu kuma sunji dadinsu : 1. MAN HABBATUS SAUDA : Ka samu shayin Na'a-Na'a wanda aka sanya Na'a-Na'a din sosai. Ka zuba masa Man Habbatus Sauda cokali 1, sannan kasha. Safe da dare kafin kwanciya. Ko kuma ka samu Qwan Tattabara ko Qwan Kazar gida guda biyu ko uku, Ka zuba garin habbatus Sauda cokali guda aciki. Agauraya a soyashi da Man Habbatus Sauda ko Zaitun, sannan kaci. 2. SAIWAR GINSENG : Wani itace ne ingantacce wanda ake kawoshi daga Qasar China. Idan Namiji ya yawaita amfani dashi zai samu Qarin Kuzari da girma. 3. KANKANA : Kankana tana kunshe da irin sinadarin dake cikin Kwayoyin Viagra. Don haka tana Qara Qarfin Namiji sosai, kuma 'Ya'yanta suna Qara ma Namiji girma ba tare...

YADDA MUKAYI DA WATA KARUWA A HOTEL

(ALLAH SARKI RAYUWA!) Wata Rana na sauka a wani Hotel, dake daya daga cikin jihohin da nake zuwa, tarukan kungiya, da yammaci na sauka bayan na gama kintsawa acikin Dakina Sai na fito na zauna a harabar Hotel Din saboda wannan yana daya daga cikin Al,adata saboda Ina qaruwa da abubuwan mamaki ko Al,ajabi ko kuma nishadi, kowa yana yadda yaga dama saboda duk mai sauka a Hotel ya san da irin wannan tsarin. Ina zaune can sai idanu na ya kai kan wata kyakkyawar matashiyar budurwa, mazajen bariki kowa Yana gabatar da kansa, gaskiya yarinyar nan tana da matukar kyau, aqallah na kwana a Hotel yafi guda dari biyu, tun da nake ban taba jin wata karuwa ta burgeni ba sai wannan kyakkyawar budurwa, gata fara gata doguwa, matashiyar budurwa, amman gata acikin tsakiyar karuwanci. Na fi minti Goma ina son su tafi amman samarin sunqi tafiya. Can kamar misalin Sha biyu na fito Sai na hangeta zata fita, ban san lokacin da nace da ita, "kanwata har zaki fita? Ga mamaki na Sai naga tayi murmushi tace...