*KISS:* kiss fa da Dadi da shagali da morewa a cikin yin sa Amma matan hausawa kun cireshi a cikin soyayyarku da mazajenku.
*TAUSA:* tausa wata muhimmiyar abu ce wadda maza suke bukatarta Amma kuma matan zamani sunyi
watsi da ita.
*ROMANCE:* sai kawai ayi ta jimai ba romance,ba rungumemeniya ba shafe shafe ba tsotse tsotse ba
tande tande ba wasannin da zasu kara shakuwa a
tsakanin ma,aurata sai dai mace ta daga kafa kawai a kamar jaka babu wani shafe share Romance yana da karfi a cikin zamantakewar
aure,Wanda da yawa yanzu rashin yunwa shi yafi haddasa fitina da tsana a tsakanin ma,aurata,don zaki
samu Matar da ba,awa romance bata san dadin jimai ba,Sannan bata inzali haka kuma bata gamsuwa da mujinta Ko da Yaushe zata dinga yawan bacin rai,Sannan kuma bata nan nan da mujinta Yau matashiya mukewa kanmu domin Mu tuna yan abubuwan da Muka manta dafatan kowacce member zata fito da abin da zasu karu dashi Sbd karuwarmu
gaba daya Wasu matan na jin kunyar Su baje be a gado a tumurmusa Su,yayin da wasu matan suna ganin kamar wannan din bashi da mahimmanci be,to Bara
kiji matsalar shine bambancin ki da zaki ga wata macen kullum tana nan nan da mujinta tana kyautata masa ke kuma kiga kin kasa,Koda kin shirya yau zaki masa kaza da kaza na kyautatawa sai kiji da Anzo daidai gurin gwuiwarki ta mutu to ba komai bane Sbd baki koshi da romance ba,bai sha miki nono kinji dadin
har yatsun kafarki ba,bai shafaki ya cire miki kyaikayin fatarki ba,bai tsotsar miki hq kinji kamar zaki Suma ba
Sannan baki more kiss kin koshi ba Haka zalika namijin da baya samun romance yake kasancewa Rabi na matarsa Rabi na matan waje domin Shi namiji bashi da hakurin za zai rayu ba tare da romance ba,Ko da kuwa matarsa na gamsar dashi a gurin jimai to dole sai ya samu wacce zasu gurji juna Sosai da Sosai Sbd samun gamsuwarsa
Amma ki gwada ki gani Idan duk anyi miki wannan kiji yanda zaki kasance a cikin farin ciki da annashuwa da farantawa Kowa dake kusa dake Sannan Zakiyi.
Comments
Post a Comment