Da Farjo Ina Rokon Ku Da Ku Latsa Kararrwan Sanarwa Da Kuma Kuyi Rubutu A KAsa Abubuwa da ake bukata wajen hadawa; – Alkama – Aya Yadda Ake hadawa:=========================================: Ki gyara Alkama wato ki wanke ki rege ki surfa saiki shanya, ita manaya ki surfa ki gyara ki shanya idan suka bushe sai ki hada guri daya ki kai a niko mi ki ki tankade sai ki debi garin ki dama da ruwan sanyin, sannan ki kwara tafashshen ruwan kamar dai yadda zaki dama kunun tsamiya, idan kika dama zaiyi kauri. Zaki iya sa lemin tsami idan kinaso saiki zuba sugar da madara in kinaso. Zaki iya yima oga wannan kunu yayin buda baki ko karin kumallo. Wannan kunu yana kara ni ima. Yadda ake kunun alkama: Yau za muyi kunun alkama. Ga shi kamar haka: Abubuwan hadawa 1. Alkama 2. Gyada Markadadde 3. Kayan kamshi 4. Suga 5. Nono Yadda ake hadawa 1. Da farko za ki kawo garin alkama da wanda ba’a nika ba sai ki wanke alkamarki ki sa a tukunya ki dora a wuta. 2. Sai ki dauko gyadarki ki dama ki tace ki aj...
Mace Kayan Dadi