*ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE MARTABA A GUN MIJINTA* □
☆ *KINFI BOKA SANIN SIRRIN MIJINKI* ☆
» Hakuri
» godiya idan yayi miki alkhari
» yawan bashi hakuri idan tayi masa laifi
» yawan ibada
» iya girki
» iya kwalliya
» iya magana
⇘tsaftar gida da ta yara
⇘kyautatawa iyayensa
⇘iya kwanciya da miji
⇘son ya'yansa da ba kece kika haifesu ba
⇘shagwaba
⇛son abinda yake so
⇛kissa
⇛tura text sakon waya
⇛tarairaya
⇛kulawa tattali
⇛kawar da kai
⇛gaskiya
➜tausayi
➜bege
➜iya soyayya♡
➜biyayyA
*SIRRIN ✦ RIKE ✦ MIJI*
*✿ GYARAN NONO »✿*
❀✿ *ILLOLIN DAURIN KIRJIN GUN 'YA MACE* ❀✿
Wai shin menene
*DAURIN KIRJIN?*
Shine Wanda mata ke yi a kullum idan sun fito daga wanka , in dai haka ne
ma'anarsa Ashe to bai kamata ya fi minti 5 a kirjin mace ba, domin yana da
illolin kamar haka.
➜ sa nonon mace ya zube da saurin ya zama tamkar silifas.
➜ ciwon kirji saboda danne jijiyoyi hanyar jinin da suke biyowa ta saman
nononta data tamke kashin kirji...
➜ sa miji ya rinka yi kallon gargajiya ko wata bagidajiya.
➜ zubewar mutunci ranar da zani ya fadi a gaban mutane.
➜ kunya ranar da daya cikin yayanki suke cire miki zanin.
Mata idan da hali ku nemi rigar nan da ake sakawa bayan gama wanka saboda kulawa da nono Abu ne muhimmi a gurin'ya mace da San kanta, macen da
ta San kanta mana, ai itace ta damu da kirjinta Kuma take kula da tattalinsu domin shine Damuwar kowane da namiji ko da kuwace mijinki baya miki magana a Kansu, to ki sani a cikin zuciyar sa dole ya damu,domin idan nonuwanki sun fara bacci to ki tabbatar idan za'ayi miki dinki a yi miki dinki mai gida (bra) saboda a basu hakkin su da fatan zamu kula mu daina yin daurin kirji Inda Kuma anki Kinga wata sabuwar yar'shekara 17 ya aura.
□»» *KULA da NONO* ««□
*sirrin ✭ rike ✭ miji*
Nono wani bangare ne mai matukar muhimmanci a jikin 'ya mace domin shine cikon matantakarta ko a cikin yan uwanta mata bare a wurin mijinta da ba shi da shi dole ne mace ta kula dashi.
Akwai nonuwa masu shape da dama ko a nan sai mace ta kula da kalar brazier
da zata rinka amfani da ita.
□⇛ akwai mango shape shine Wanda nipples din su ke kallon sama irin
wannan nonon baya saurin zubewa da wuri.
✿⇛ akwai pointed breast ( shine zaku ga yana kallon gaba (straight) gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa.
❀⇛ akwai nono mai kallon gefe zaku ga akwai gab sosai tsakanin nonuwan
guda biyu nonuwan biyun Kuma har ya kusa shiga hammata, irin wannan
nonuwan ma yakan Dan kwana (2) baiwa zuba ba mai irin wannan nonon ta
rinka amfanin da (bra) ta dinke distance between 2 curves na (brazeeya) din
masu saurin shapes zasu amfani da normal straight (brazier) ba a son mace ta rinka amfani da (bra) din da ta matse mata nonon saboda zai rinka danne
glanda Kuma glanda din nononta zai yi laushi to dole ne nononta ya fadi sai
mu kula domin nono Adon 'ya mace.
✿⇛ Sannan akwai nono Wanda hausawa kece masa mai gindin tasa
Zaki Ganshi baida tsawo sosai amma yana da fadi in (Allah) ya azurta mace
da irin wannan nonon zaki ga koda ta haihu ne baya zubewa, wannan ya
kamata ta kula dashi sosai Dan kuwa ba karamar kyauta Allah yayi mata ba.
⇦ Inaso MAZA susani inda akace mallakar miji baya nuna cewa mata kawai ke da wannan gyara ba.
❊ Mata ba ko wanne namiji yake son manya nono ba.
❊ Haka ba ko wanne namiji yakeso kananan nono ba.
Inda Allah ya baki barshi haka
Mata a dinga gyara nono
Maza wannan ke daukar hankali su.
☛ A dinga gyara nono
☛ A dinga gyara nono
☛ A dinga gyara nono
━┳━━┳━━┳━━┳━━┳━━┳━┳━
□»» *SIRRIN ⇔ AMARE DA UWARGIDA* »»□
*SANYI GABA (TOILET INFECTION )*
↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭↭
*✆ WhatsApp*
wanna wata lallura ce wacce ta adabi 'Mata
↭ Kuma lallura ce wacce ta ke lallata gaban mace.
↭ haka kuma yana hana mace haihuwa sabida yana taba mahaifa da kuma
janyo wasu matsalolin ga mace.
⇨ TA YAYA AKE DAUKAR SA
SANYI GABA TOILET INFECTION sau tari anfi dauka shi a bandaki ( bayan
gida ) mara tsafta dan haka 'yan uwa mata ya kamata ku dinga lura da wajen
da kuke tsugunawa.
Sannan kuma ku dinga tsaftace wajen da kuke tsugunawa domin zaki iya yin
bakuwa mai dauke da wanna ciwon da zara ta shiga bandaki kema kina shiga
sai ki dauka dan haka ki dinga tsaftace wajen.
*□ ALAMAR WANNA CUTAR □*
◆ farin ruwa ya dinga zuba daga gaban mace.
◆ kaikayi GABA.
◆ kuraje su feso miki.
Sai a kiyaye
◈ ◈
*◇ GUZURIN AMARE ◇*
*♜ MAN ZAITUN ♜*
ki nemi man zaitun mai kyau ki hada shi da garin habatusauda da zuma ki dinga diban cokali daya safe da yamma kina sha.
◆ ki dinga amfani da man zaitun da auduga kina inserting a gabanki.
☆ RAKE ☆
hmm shi rake da kike ganinsa shan sa yana da amfani sosai domin yana
saukar da Ni'ima.
♤ KANKANA ♤
ana mata kirari da uwar ruwa idan kika dimanci shan kankana abin dai ba'a
cewa komai koda kuwa ita kadai kike sha.
● AYA ●
yar'uwa ki dauwama kina cin aya domin yana saukar da Ni'ima.
◑ KWAKWA ◑
tana saukar da Ni'ima musaman idan kika hadata da dabino ko kuma ki hadata
da dabino da madara ki hada ki sha.
*★ GYARAN AMARE SIRRIN NE ★*
*♧ GYARAN AMARE ♧*
☆ man zaitun
☆ nono kindirmo
☆ kwai
Sai ki hada su waje daya ki cakuda daga nan sai ki dauka ki shafa a kan
fuskarki daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirara fuskarki.
*GYARAN AMARE*
zaki iya samun ruwan cocumber ki shafa a kan fuskar ki.
*Ѻ..GYARAN AMARE..Ѻ*
→ lalle
→ madara turare kafi-kafi
→ da'ul janna
→ madara turaren sultan
A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lallen ko kuma a dafa sai a
tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka da shi kuma zai kama jikinta kuma
jikinta zaiyi kyau sosai bayan nan sai ki nemi turaren wuta mai kyau kamshi
ki dinga turara jikinki
♪SABULUN GYARAN FATA NA AMARE ♪*
black soap
⇛ septol
☞ ghana soap
☞ sabulun salo
☞ dudu soap
☞ kurkur
☞ dilka
☞ ganyen magarya
☞ lalle
☞ madara turaren
Ki hada su waje daya ki burga su sai ki saka shi cikin bokiti karami kina
wanka da shi zaki ga yadda jikinki zai dinga yin kyali da kanshi ga uwa uba
taushi da zai yI
*♜ SIRRIN ☜ RIKE ☞ MIJI ♜*
◑ NI'IMA AMARE ◑
hadi na musamman
Ѻ ruwan rake
Ѻ ruwan kankana
Ѻ ruwan kwakwa
Ki hada su waje daya ki dinga sha yar'uwa ki gwada wanna
♧ SIRRIN Ü RIKE Ü MIJI ♧
↭ ↭
KI RIKE WANNA
☆ kanumfari
☆ minanas
☆ mazarkwaila
Ki hadasu waje daya ki tafasa su bayan ya huce sai ki tace ki dinga sha
♜ HADIN NA MUSAMMAN ♜
⇨ kankana
⇨ gwanda
⇨ abarba
⇨ tuffa
⇨ ayaba
Ki markada su waje daya sai ki zuba masu madara ta ruwa ki shanye kayanki
Wadannan kayan ba masu wahalar samu bane Dan haka yar'uwa a gwada
Ѻ KI RIKE WANNA Ѻ
☜ ZUMA
ki dinga shan mai kyau duk lokacin da zaki kwanta sabida zuma tana saukar
da Ni'ima har zuwa farjinki ba tare da dandanonta ya gushe ba.
KANUMFARI
yana matse gaban mace
Ki samu kanumfari dai ki samu kasko ki zuba garwashi ki saka kanumfari
kadan ki dinga turare da shi yana saka kamshi kuma yana matse gaban mace
☆ DOMIN SAKA LAUSHIN HANNU ☆
Ѻ zaitun
Ѻ gishiri
Ki hadasu waje daya ki kwaba su sai ki dinga shafawa a hannu idan zaki
kwanta bacci yana saka laushin hannu
⇦ SABULUN TSARKI ⇨
♂ bagaruwa
♂ zaitun soap zaplan
♂ farin miski
♂ hulba
Su zaki hada ki kwaba sannan ki dinga yin tsarki wanke gabanki da shi hakan
zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba
Comments
Post a Comment