Skip to main content

LAKANIN KARFIN AZZAKARI

Me Nene Rashin Karfin Azzakari Wannan na nufin kwantawarsa kafin agama saduwa Abinda suke jawoshi sune

A) Halayyar mutun yadau kaso 95 bisa 100 sune kamar haka

1.Tsoron daukar cuta ko daukan cik
2. Rashin yadda da matar
3. Tsanar matar
4.Rashin son yanayin jikinta
5.wanda ke bin maza
6. Rashin ilimin saduwa da mace
7. Accident wanda ke taba kashin baya ko kwankwaso
8. Tiyatar bangaren mafitsara,ko wajen kashi
B)Sauran abubuwa

1, Cutar jijiyoyi kamar su ciwon suga
2. Cutar kwakwalwa,zuciya,koda ko hanta
3. shan maganunnuwa
MAGANI:

1.Canza salon rayuwa kamar su dena shaye shaye

2. Bawa mara lafiya shawarar dena sa azzakarinsa cikin farjin matarsa na tsayin sati 2,saidai wasa sosai banda sex

3. Yin shawara shakaninka da iyalinka akan wane abune yafi taimakamuku wajen shawar taku ta karu.

4. exercise ta hanyar matar tana shafa azzakarin mijin har sai yayi tauri sai ta daina tabarshi yayi laushi,sai ta kara ci gaba da shafawa har sai ya kara tauri. wannan na karawa ma aurata sanin cewa koda an rasa karfin azzakari ana iya dawowa dashi 3.Magani daga likita



MAGANCE MATSALAR SAURIN KAWOWA

Hanyoyin magance saurin inzali suna da yawa , wasu hanyoyin na yiwa wasu aiki, wasu kuma sabanin haka , don haka ga hanyoyi kamar haka da mutum zai iya jarrabawa domin neman dacewa:



1 A nemi citta (ginger) musamman ɗanya, a wanke a kuma karkare ta , sa'annan a dake ta , ayi shayi da ita , bayan an tashe ta a kofin shayi sai a zuba zuma ta bada ɗanɗano asha shayin da ɗumi. Ayi hakan safe da rana. Citta nada sinadari mai zafi na "gingerol" mai sanya yawan gudanar jini ga laura , wanda hakan na sanya ƙarfin gaba da jinkirin kawowa.



2 A nemi man na'a-na'a (peppermint oil) mai kyau, musammman ɗan Misra ko na kamfanin Hemani (Pakistan) . A wanke gaba da ruwan dumi , a goge lemar sa'annan a shafa man ga zakari ya shiga fata, ga kai (glans) da tsawon sandar zakari (shaft) , amma banda kofar fitsari (urethra). Musamman a shafa idan zakari yana mike, sai jira bayan minti 10 zuwa 15 sa'annan a sadu da iyali. Man na'a-na'a na rage "sensitivity" na zakari , wato rage kaifin ɗanɗano da zakari keji ta yanda zai hana saurin kawowa lokacin jima'i. Haka kuma za'a iya amfani da man kanimfari (clove oil) mai kyau a maimakon man na'a-na'a. Bugu da kari, man kanimfari na maganin karfin gaba.



3 Fita daga gaban mace na 'yan mintoci a lokacinda mutum yaji ya kusa kawowa, da kuma fita daga cikin farji da matse kan zakari da hannu (squeeze and pause technique/penis grip) a lokacinda mutum yake akan hanyar kawowa.



MAGUNGUNA NA MUSAMMAN

Amfanin Tafarnuwa Ga Jikin Dan’adam

1.Ciwon Mara Lokacin Al’ada Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki a lokacin al’ada ko jinin yarika yi mata wasa, ta samu zuma ludayi biyu

(2) ta hada da man tafarnuwa ludayi daya
(1) in an hada sai ta rika sha cokali biyu
    (2) da safe biyu (2) da yamma. In Allah ya yadda zai bari.

2. Matar Da Jini Ya Ki Dauke Mata Ta rika shan man tafarnuwa babban cokali sau hudu (4) a rana. In sha’Allahu zai dauke.

3. Riga-Kafin Ciwon Nono Ga Wadda Tahaihu Ana cin dabino guda bakwi (7) a sha man tafarnuwa babban cokali sau uku (3) a rana zuwa kwana uku (3). Ana dacewa da izinin Allah in an gwada.

4. Daurewar Ciki Ko Mara Bayan Haihuwa A samu ruwa mai zafi kofi daya (1) a zuba man tafarnuwa babban cokaki daya (1) a sha so uku (3) a rana har kwana uku (3).

5. Yawan Lalacewar Ciki Ko Yawan Bari A samu kwan agwagwa a soya da man tafarnuwa a bai wa matar ta ci sau biyu (2) A rana har kwana (7).

6. Tsawon Gashi Da Hana Shi Karyewa A samu man kwakwa a hada da man zaitun da man tafarnuwa a rinka shafawa A kai, amma man tafarnuwa ya fi yawa ana shafawa.

7. Tari Ko Wanne Iri A samu man tafarnuwa da man zaitun da Zuma mai kyau a hada su a waje guda, zumar ta dan fi yawa. Ana jijjigawa a sha cokali biyu (2) da safe da rana dayamma. In sha Allahu za a samu sauki.

9. Hawan jini Ko Rashin Yin Barci Mai Kyau A samu garine Tafarnuwa rabin ludayi sai a samu zuma mai kyau a hada su waje daya ana gaurayawa ana shan cokali babba daya so uku (3) a rana. Sannan kuma a samu man tafarnuwa ana shafawa a jikinka. Alla zai ba ka lafiya.

10. Sihiri Ko Maita Ko Sammu Ko Aljani Ko Mutum Mai Yawan Mafarkin Tsoro A samu man tafarnuwa da man zaitun da habbatussauda da zuma a hada su waje daya a jijjigawa sai a sha cokali biyu (2) sau uku (3) a rana ana kuma shafa man tafarnuwa sau uku (3) shi ma a rana. Kar a gaji don Allah kuma kar a raina.

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam

Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi.  Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:========= -Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan wasu rukunnan magunnan bature. -Miki ko kura...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

LAKANIN DA HADIN KARIN GIRMAN NONO DA KUMA DANKO DA MATSE GABA GA MATA

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..   Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:====== A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin kudin ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa: Kankana Ayaba Gwanda Goba Lemo Tumatir Rake Aya Kwakwa Dafaf...