A yau na dada tabbatar da cewa hakika shugaba Buhari ya fi son rayuka da dukiyoyin Yarabawa fiye da rayuka da dukiyoyin hausawa yan' Arewa.
”A rikicin da aka yi yau a kasuwar dake titin Lagos/Abeokuta, an kona rumfunan hausawa yan' Arewa an kashe mutum hudu yan' Arewa, amma kawo yanzu babu wani umarnin da ya fito daga bakin sa na a gaggauta kamo Yarabawan da suka yi musabbabin rikicin.”
“Amma da ace rayuka da dukiyoyin Yarabawa ne aka kona kuma aka kashe da tuni kaji umarnin gaggawar cewa a kamo wadanda suka aikata abin.”
WAI RAYUKA DA DUKIYOYIN YARABAWA SUNFI NA HAUSAWA YAN' AREWA NE AWAJEN BABA???
Inji - Kabiru Ado Muhd.
Comments
Post a Comment