Skip to main content

Kabilar da uwar amarya ke kwanciya da ango domin tabbatar da kwazonsa


Taura A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da yin nasiha ga budurwar da za a aurar. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman aure. Amma lamarin ba haka ya ke ba a kabilar Banyankole da ke kudu maso yammacin kasar Uganda, inda aka dora wa kanwar mahaifiyar budurwar da za a aurar alhakin sanin namijin da za a bawa auren diyar 'yar uwar ta. Babban aikin kanwar uwar budurwar da za a aurar a kabilar Banyankole shine tabbatar da kuzarin ango ta fuskar saduwa kafin a kai ga aura masa diyar 'yar uwar ta. Domin tabbatar da kuzarin angon, a wasu lokutan, kanwar mahaifiyar kan yi saduwar jima'i da angon diyar 'yar uwarta domin tabbatar da kwazonsa a gado. Kazalika, kanwar mahaifiyar budurwar za ta bawa angon tabbacin cewa diyarsu cikakkiyar budurwa ce da ba ta taba sanin wani da namiji ba. Ita ce kuma ke da alhakin tabbatar da cewa diyarsu da zasu aurar ba ta taba sanin wani da namiji ba ta hanyar duba tsiraicinta da yi mata binciken kwakwaf kafin aurar da ita ga saurayin da ke son aurenta. DUBA WANNAN: Na kwana da kanin mijina ne bisa kuskure, na dauka mijina ne - Matar aure A wasu lokutan, kanwar mahaifiyar kan kwana tare da ma'auratan a daren farko na aurensu domin ji da ganin yadda zasu ci amarci, saboda kawai ta tabbatar da kuzarin angon da suka aura wa diyarsu. Duk da ana yi wa wannan al'ada kallon tsohon yayi, ta nuna yadda kabilar Banyankole, musamman masu yaren Bahima, suka bawa rike budurci muhimmanci. Da zarar diyar 'yan kabilar Bayankole ta cika shekaru 8 a duniya, za a fara saka mata matakai da takunkumi daban-daban domin fara yi mata shirin aure. Duk da 'yan kabilar Bayankole kan gudanar da al'adu dadan-daban yayin auren 'ya'yansu, al'adar tabbatar da kwazon ango da buducin amarya da kanwar mahaifiyar budurwa ke yi kafin kulla aure ta fi zama babban abun mamaki.

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam

Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi.  Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:========= -Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan wasu rukunnan magunnan bature. -Miki ko kura...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

Sirrin Samun Saurayi Nagari

Duk wata mace da ta gagara samun miji, to lallai akwai abun dubawa a kanta. A matsayin ta na mace ta taba kokarin samun namijin kirki amma bata samu ba? Ga wasu shawar’wari daga bakin masana. Idan har duk yadda kikayi wajen neman miji wanda yake sonki kuma yadamu da ke amma hakar bata cimma ruwa ba, to gwada wadannan abubuwan ki sha mamaki. A watan azumi da ake ciki, ki kokarta wajen kyautata dangantakarki da Allah, ki bada kyauta ga mabukata. Haka ki yawaita fara'a da nafilfilin dare, da rokon Allah ya kawo miki miji nagari da kuma dacewa da sa'a a wannan rayuwar. Ki rage yawan fada, da yawan surutu tsakanin ki da sauran 'yan uwa mata ko maza. Kada kuma azumi ya hanaki kwalliya da gyaran jiki, yadda ya kamata ace ko wace mace na yi. Kokarta wajen kamun kai, magana da kowane irin mutun, shiga harkar da bata shafe kiba, gulmar kawa ko aboki, yawaita bakinciki don kawarki nada saurayi, ke baki da shi. To fara duba kanki, ki gani wai me kikeyi wanda ya sabama yadd...