Skip to main content

Yadda Ake Ragye Tumbi Da Kise A Jijin Dan Adam Da Agwaluma


Wani babban likita masanin abincin da ke gina jikin dan adam, Dakta Andrew Marbell, ya ce; wannan dan icen da aka fi sani da Agwaluma ya na taimakawa wajen rage suga a cikin jini, sannan ya na rage kitse a jikin mutum, sannan ya na matukar taimakawa wajen kiyaye kamowa da cutar ciwon zuciya.,,,,
Likitan ya bayyana hakan ne ga manema labarai yau Alhamis a garin Abuja, a cewarshi Agwaluman ta na dauke da sinadarin “Vitamin C” kuma adadin sinadarin yafi na wanda yake cikin lemun zaki.
Sinadarin ya na matukar taimakawa wajen kare jikin mutum daga cutukka irinsu kaikayin makoshi, coshewar ciki da ciwon hakuri, a wasu sassan Nijeriya ma ana amfani da ‘ya’yan agwalumar a matsayin maganin cutukkan fata, wasu sunce cin ‘ya’yan na taimakawa mutum wajen hana shi kamuwa da cutar kansa da ciwon suga.
Dakta Marbell yana cewa; agwaluma na matukar taimakawa wajen rage kiba da nauyin jiki, ana amfani da sassan bishiyar agwaluman sosai, kamar misali jijjiyar bishiyar, bawon bishiyar ganyen wajen magance tari, shawara, hawan jini da sauran cutukka masu yawa.
Likitan ya shawarci mata masu juna biyu da su dinga shan agwaluman, saboda ta na kara musu karfin jiki sosai, in dai mata masu juna biyu su na amfani da agwaluman za su sha mamakin yadda za ta taimakawa jikinsu, musamman wajen maganin kasala da sauran kananan cutukka.

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam

Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi.  Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:========= -Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan wasu rukunnan magunnan bature. -Miki ko kura...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

LAKANIN DA HADIN KARIN GIRMAN NONO DA KUMA DANKO DA MATSE GABA GA MATA

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..   Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:====== A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin kudin ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa: Kankana Ayaba Gwanda Goba Lemo Tumatir Rake Aya Kwakwa Dafaf...