“menene kaidodin?”
ku hanata daga any object ko abu mai nauyi,sanan any exercise irinsu tsalle-tsalle,guje-guje da dirke-dirke tadena yi saboda suna kawo zuban jini hakanan ko zubar ciki ma.
zaku kiyaye abubuwan cinta tana yawan cin abinci
mai kara jini sanan ta guji abinci mai siga sai shawarwarin dazan baku shine Mai ciki ta dinga yawan cin wake saboda yana karama yaron cikinta kaifin
kwakwalwa sanan yana bama maiciki ruwan Nono sosai.
Shan kankana yana gyara fatar yaro acikin ciki,kuma yana karama yaro kaifin kwakwalwa.
Cin ganyen irinsu ugu da alayyahu yana kara jini ajikinsu,Sanan alokacin da mace keda ciki wanda ke yawan sata amai tadinga cin kwakwa (coconuts)da rake (sugar cane) yana rage yawan amai.
And suna hana yaro ya dinga kurjaren zafi, wutar dare and d rest bayan an haifeshi,kuma suna rage ciwon nakuda.
Cin dabino(Dates) strengthen the muscles
of the uterus akarshen watan haihuwa.
Kuma Yawan cin dabino yanasa mace ta bude ta cikin sauki batare da an karata ba a lokacin haihuwa.
Cin dabino ga maibciki dama wacce ta haihu yana karama ruwan Mama elements din da ake bukata na karama yaro lafiya da kariya daga kowace irin cuta.
Sanan sai shawarwarin kula da yanayi (mood)din datake ciki.
Yanada kyau mai ciki ta kasance cikin farin ciki kowani lokaci,ta kalli abu mai kyau,taji abu mai kyau,ta sha abu mai kyau,ta shaki kamshin abu mai kyau.
Dan ko wani hali mai ciki ke ciki haka dan cikin ta ke ciki. Yanada kyau mai ciki ta nisanci bakin ciki ko bacin rai,sanan kartaji haucin kowa kota tsani wani abu,ko ta dinga bakin ciki dawani.
Dan duk hali /yanayin damai ciki ke ciki yana affecting yaron cikin ta.
Ta kalli Mum tace” Ma ko film din ban tsoro baaso mai
ciki na kallo inhar suna bata tsoro irinsu vampires films,Horror films and d rest duk bai kamata ba.
(It is important to have good feelings,good thoughts, and not to carry grudges,have fear of something or be unduly worried about something.
A pregnant woman should remain calm,happy and should not be allowed to be over concerned and allow
herself to be overtaken by grief. The thoughts you generate within urself will affect the kind of disposition the child will have. If u are sad and miserable the
child will be equally affected.
REMEMBER! it is the mother’s womb
that is carrying the baby and that the
baby is affected by whatever she is
thinking, feeling, reading and listening
to. It is better and advisable for a
pregnant woman to keep a good
company, to read good books. Example
The Holy Qur’an.)
MAI CIKI SAI A KULA SOSAI.
Allah Ya Sauke Ku Lafiya
Comments
Post a Comment