Skip to main content

Alamomi Bakwai Da Ke Alamta Kamuwa Da Ciwon Zuciya


Bugun zuciya har yanzu shine na daya da yan Najeriya suke fama dashi, inda hakan ya nuna cewar, a duk cikin mutane goma, uku na fama da ciwon.
Alamomin sun hada da, jin zafi a kirji da yawan yin zifa da jin kasala har ila yau kuma akwai wasu sauran alamau.
In har kana jin wadannnan alamun, ya kamata ka gaggauta ganin likita kuma ida ka ankarae da ciwon tunda wuri zaka samu sukunin magance da wuri.
1. Kasala:
Jin kasala tana daya daga cikin alamomin bugun zuciya musamman ga mata. Mutanen da zasu fara kamuwa da bugun zuciya zasu fara jin kasala kuma zasu ji sun kasa yin wani aiki.
Aceawar kafar WebMD, hakan ya sanaya a lokacin bugun zuciya jinin dake zagayawa a zuciya yana raguwa da kuma sanaya jin gajiya a damtse.
Don ka kare lafiyar ka ya zama wajibi kaje kaga likita ba tare da bata wani lokacin ba don ya duba lafiyar ka.
2. Raguwa yin numfashi:=
Zaka dinga jin raguwar numfashin ka, alala misalai idan ka hau bene zaka dinga yin haki. In har kaji kana yin numfashi da kyar da jin gajiya bayan ka yi yar tafiya to wanana alamu ne na ka kamu da bugun zuciya.
A cewar MayoClinic, zuciya tana taka rawa sosai wajen tura iska zuwa sassan jikin dan adam da kuma cirewa wasu sanadaran da jikin baya bukata.
3. Jin zafi mai radadi a zuciya:
Idan kana jin zafi mai radadi a zuciya wanda kuma bai cika damun ka ba, ka tabbatar da ka tuntubi likitan ka domin wannaa alamu ne na bugun zuciya kumawannan alamar tana hana jinni yawo zuwa zuciya.
4. Gurba cewar ciki:
Bugun zuciya wani lokacin yakan janyo lala cewar ciki kamar jin amai,inda hakan ya kan faru ne saboda wani irin abinci da kaci.
5. Fesowar kuraje a baya ko a damtsen hannu ko a cikin kirji:
Jin zafi a wadanan wurare alamomi ne na an kamu da bugun zuciya kuma hakan yana janyo rashin fitar iska saboda jijiyon jinni sun rufe. Idan ka fara jin alamu ka tabbatar da kaje kaga likita.
6. Jin rashin sukuni a makogoro ko wuya ko a mukamuki:
A nan zaka dinga jin rashin sukuni a makogwaraon ka ko a wuya ko kuma a mukamukin ka wanda kuma baka taba jin irin sa a baya ba, haka mutane m,asu fama da ciwon siga, sukan mayar da hankali a dukkan wani chanji da suka ji a jikin su.
7. Jin wani chanji gaba daya na ba dai dai ba a jiki:
A ko da yaushe ka dinga sauraron wata murya da zaga dinga ji a cikin kanka, wananna ana yi maka gargadi ne.
Wasu marasa lafiya su kan gayawa wasu likitocin su cewar basa ji sosai a saboda haka ya kamata ka tuntubi likita in ka fara jin hakan

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam

Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi.  Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:========= -Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan wasu rukunnan magunnan bature. -Miki ko kura...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

LAKANIN DA HADIN KARIN GIRMAN NONO DA KUMA DANKO DA MATSE GABA GA MATA

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..   Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:====== A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin kudin ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa: Kankana Ayaba Gwanda Goba Lemo Tumatir Rake Aya Kwakwa Dafaf...