Skip to main content

HADIN SABUWAR MACE AMARYA

kawata kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar rami maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta.

Mata da yawa musamman yan mata basu fahimci matsiba ballantana susan lokacin yinsa da kuma yanda akeyinsaba Sudai kawai daga lokacin bikin mace yazo sai kaga tanata saka abubuwa a farjinta da sunan matsi kuma wani lokacin wannan shine yake jawowa mata infection YAYA AKE MATSI? shidai matsi kala ukune kuma kowanne yanada muhimmanci a wajen mace matukar tanaso lokacin jima i tarinka rudarda mijinta yana sumbatu..

(1) akwai matsi Wanda akeyinsa don mace farjinta ya tsuke ya zama amatse shikuma wannan babu meyi sai Wacce farjinta ya bude ko dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana wacce ta rasa budurcinta to ita zatayi na tsuke farji to amma wasu yanmata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me matse gaban mace bayan sunada budurcinsu to irinsune bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga zafinda mace zataji idan suna jimai .

(2) sannan akwai matsi da akeyinsa don mace ta kara dandano wajen jima i wato saka me gida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zatayishi budurwa ko matar aure saidai akwai sharadi dole sai farjinki ya zama a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama al ada kuma kiyida ruwan dumin da ganyen magarya aciki sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka sannan abinda zaki saka ya zama yanada inganci ba komai kikaji labarinsa ki sakaba Wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta da saka abu Wanda zai kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin cutane suke kashe gaban mace take zama babu dandano.

(3) sai kuma matsi Wanda akeyinsa don magance cututtukan gaban mace kamar asaka garin hulba acikin ruwan dumi arinka zama aciki da dai sauran hanyoyi da mace zatabi don ta kiyaye lafiyar gabanta..

GAYANDA ZAKIYI

bagaruwa ( zaki samu a wajen masu maganin
gargajiya).

Zaitun soap (zaki samu a Islamic cmst)
Farin miski (zaki samu a Islamic cmst)
man Hulba (zaki samu a Islamic cmst)
zaitun soap (zaki samu a Islamic cmst)
amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki duba
idan zaki saya amma idan kin rasa zaflan zaki iya sayan zaitun soap.

Inkinsayo saiki dauki bagaruwan ki daka yayi tayi laushi Kixuba a roba. Saiki yayyanka soap zaitun din kanana akan garin bagaruwa. Kinemo miskinki kihada tare ki kwabashi daruwan hulban.

Ki kwaba sosai yayi kauri yadamku. Saiki xuba a
roba mai kyau kirufe.inkim gadama in kwabawa
zaibaki wahala ki daka a turmi Inkingama wankanka saikina wanke gabanki dashi wannan shima yana matse gaban mace kuma baya cutarda mace.
******
WAI SHIN MENENE NI'IMA A JIKIN MACE

Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken gamsuwa lokacin Saduwa
Alamomin cikakken ni'ima sun hada da:-

1- jinki cikin danshi.

2- kisance cikin dumin hq.

3- Fitowan ruwa lokacin harka..

4- Cikowar gaba da jinki a matse

5- Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu.

6- mace mai cikakken ni'ima takan ji sha'awa ita lokaci lokaci

1- Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zaki ji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant dinki kuma ruwan zaki ganshi fari kaman ruwa ko ki ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki.

amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne
Dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikinku Sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection bane.

Nasan zaku ce wani ruwa kenen???

Idan mace suka sha harka da oga da daddare to washegari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai..kun hasko??

Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido zaki gani.

2- Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni'ima dumin hq mace na tsimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana tickling high arousal wajen sex yana taimakawa wajen sa bananan maigida ya kara kauri da tsawo ba'aso cikin hq ya kasance da sanyi yana tsinka ni'ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumin gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi. idan hq bata da dumi ba zakiji ba

ABUBUWAN DAKE SA DUMIN HQ

1-Tsarki da ruwan dumi koda yaushe
2-Sa pant akai akai amma banda dare
3- Yawan hade kafan kI in kIna zaune
4-Tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.
5-Lulluba da ko bedspread ne lokacin xxx... Sai kuma nature.

AKWAI ABUBUWA DAKE RAGE DUMIN HQ

1-kaman tsarki da ruwan sanyi
2-Rashin sanya pant
2-Yawan wawan zama
3-Rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko Ac na kunne
4-Saka yatsa a hq
5-Yawo ba takalmi a tsakar gida
6- Ko infection.

*********
♜ GYARA NONON MACE YA TSAYA ♜

✦ sirrin rike miji ✦

GYARAN NONO

¹ habbatus-sauda.
₂ madara shanu.
₃ man hulba.
₄ garin zaitun.

Ana zuba garin hulba a cikin madara shanu a sha Kofi (1) kullum.

Sannan a kwaba hulba da garin zaitun a rinka shafawa a nonon zai tsaya sosai.

Amma idan aka wanke sai a saka rigar nono wacce zata Kama jikinki.

*❖ GYARAN NONO ❖*

✦ al-kama.
✦ kayan kamshi.
✦ man hulba

Ana yin kunun al-kama a zuba kayan kamahi sai a sha shi yadda za'a koshi sama-sama sannan a rika shafa man hulba, sannan a saka rigar nono.

*GYARAN NONO *

❅ hulba
❅zuma.

a tafasa garin hulba a zuba zuma Ana sha kullum za'a ga abin mamaki gun tsayuwar nono, sannan a ringa Dan yi kwana ki, kafin ayi.

*❖ SIRRIN ❅ RIKE ❅MIJI ❖*
ALLAH YASA KU AMFANA DA WANNAN TUNATARWA ALLAH KUMA YA KAREMU DAGA CUTUTTUKAN WANNAN ZAMANI

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam

Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi.  Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:========= -Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan wasu rukunnan magunnan bature. -Miki ko kura...

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A RANAR FARKO!

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa. Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,             YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO , An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa. , In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan n...

LAKANIN DA HADIN KARIN GIRMAN NONO DA KUMA DANKO DA MATSE GABA GA MATA

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..   Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:====== A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin kudin ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa: Kankana Ayaba Gwanda Goba Lemo Tumatir Rake Aya Kwakwa Dafaf...